Matukar oga baya Miki kukan dadi to kiyi wannan.Hajiya ina mai tabbatar miki zakiyi mamaki wata kila har kujerar saudiyya zai gwangwaje ki da ita. Abubuwan buqata Yayan kankanaKanunfari Ki samu yayan kankana dayawa ki hada da kanunfari, ki sa ruwa kadan ki jika kibar su na awa biyu sai ki kawo blender ki nika shi, yayi kyau sai ki tace ki rika shan ruwan.Wannan hadin yana kara lafiyar jiki da kuma dawo da martabar aure, Yana kara daraja da kima a idon mai gida.
Ki gwada zakiyi min godiya.
Ayi comment ayi share don sabbin Amaren nan sun amfana.






