ArewaJazeera
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home
Monday, March 2, 2026
  • Login
No Result
View All Result
No Result
View All Result
ArewaJazeera
No Result
View All Result
Home Zamantakewa

Dalilin Da Ya Sa Wasu Mata Ba Sa Jika Ko Da Sun Yi Sha’awa

Malamar Aji by Malamar Aji
December 28, 2025
in Zamantakewa
1
Dalilin Saurin Fitar Maniyyi Da Maganinsa

Dalilin Da Ya Sa Wasu Mata Ba Sa Jika Ko Da Sun Yi Sha’awa


GARGADIWannan Post Na Ma’aurata Ne Kawai.

Wasu mata suna jin sha’awa amma farji ba ya jika. Wannan yana sa saduwa ta yi ciwo. Ba laifi ba ne – akwai dalilai da magani.


Dalilai

1. Hormones Sun Ragu

  • Bayan haihuwa
  • Lokacin shayarwa
  • Kusa da menses ko bayansa
  • Tsufa (menopause)

2. Magunguna

  • Magungunan hana haihuwa
  • Magungunan damuwa
  • Wasu magungunan allergy

3. Damuwa Da Tunani

  • Stress
  • Damuwa
  • Tsoro
  • Rashin jin daɗi da jiki

4. Rashin Foreplay

  • Gaggawa
  • Shiga ba tare da shirya jiki ba
  • Rashin taɓa wuraren da suka dace

5. Rashin Shan Ruwa

  • Jiki yana buƙatar ruwa
  • Bushewa na jiki = bushewa a farji

6. Cututtuka

  • Infection
  • Matsalar fata
  • Ciwon sukari

Magani

  • Sha ruwa mai yawa
  • Yi foreplay mai tsawo
  • Yi amfani da lubricant (mai)
  • Rage damuwa
  • Je asibiti idan ya ci gaba

Dannan Nan Don Samun Wasu Sirrikan Soyayya Da Ma’aurata.

Rashin jika ba laifi ba ne. Yana da dalili. Yi amfani da mai (lubricant), ƙara foreplay, sha ruwa, rage damuwa. Idan matsalar ta ci gaba, a je asibiti.


Dannan Nan Don Samun Wasu Sirrikan Soyayya Da Ma’aurata.D

Tags: #Mata #Lafiya #Saduwa #Hausa

Related Posts

Wannan Abu 3 Idan Ka Fahimta, Ba Zaka Sake Shan Wahala A Soyayya Ba
Zamantakewa

Alamomin Mace Mai Bin Maza (Ba Tare Da Kunya Ba)

March 2, 2026
Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani
Zamantakewa

Idan Mace Tana Soyayya Da Maza Biyu, Ga Alamomi 7 da Za Ka Iya Gani

March 2, 2026
‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji
Zamantakewa

‘Ya’yan Itatuwa 4 da Jikinka Ke Bukata Kowane Mako a Matsayin Namiji

March 2, 2026
Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)
Zamantakewa

Alamomin Da Za Su Iya Nuna Mace Na Sha’awar Mata (Lesbian)

March 1, 2026
Idan Sabon Aure Ya Haifar da Zafi Lokacin Fara Saduwa: Ga Abin da Ya Kamata a Yi
Zamantakewa

Nau’o’in Mazaje 8 Da Mata Ba Sa Saurin Barinsu

March 1, 2026
Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)
Zamantakewa

Alamomin Budurwa Mai Istimna’i (Masturbation)

March 1, 2026

Comments 1

  1. Rayyanu Sa Aibu says:
    2 months ago

    Done

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

No Result
View All Result
  • About
  • Blog
  • Contact
  • FAQ
  • Home

© 2025 ArewaJazeera.com

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In