Wasu mata suna kuka bayan saduwa. Wannan ba matsala ba ce koyaushe. Ga dalilai:
Dalilai Na Jiki
1. Canjin Hormones
- Jiki yana saki Oxytocin da Dopamine
- Wannan yana haifar da motsin zuciya
2. Sakin Damuwa
- Jiki ya yi relax sosai
- Damuwar da ta taru ta fito ta hanyar kuka
3. Jin Daɗi Sosai
- Wani lokaci jin daɗi ya yi yawa
- Jiki ya kasa ɗauka sai kuka
Dalilai Na Tunani
1. Farin Ciki
- Tana jin farin ciki sosai
- Hawaye na murna
2. Kusanci Da Miji
- Tana jin soyayya sosai
- Motsin zuciya ya mamaye ta
3. Tunani
- Wani lokaci tana tunawa da abu
- Ko tana jin godiya
Lokacin Da Ya Kamata A Damu
- Idan tana kuka koyaushe
- Idan tana jin ciwo
- Idan ba ta son saduwa amma ana tilasta ta
- Idan tana da baƙin ciki mai tsanani
Danna Nan Don Samun SIrrikan Soyayya Da Aure
Kuka bayan saduwa ba matsala ba ce a mafi yawan lokaci. Motsin zuciya ne. Amma idan ya ci gaba ko yana da wata matsala, a je ganin likita.






