Haɗin Ƙarfafa Ma’aurata
Abubuwan Da Ake Buƙata
- Sassaken Baure
- Minnanas
- Mazarkwaila
- Citta
Yadda Ake Yi
- A haɗa su waje guda
- A dafa su
- A tace
- A sha kofi ɗaya bayan la’asar
- Ku sha tare – miji da mata
Amfani Ga Mata
| Fa’ida |
|---|
| Yana ƙara Dandano |
| Yana ƙara Ni’ima |
| Yana ƙara Sha’awa |
| Maganin Sanyi |
Amfani Ga Maza
| Fa’ida |
|---|
| Yana ƙara Kuzari |
| Yana ƙara Sha’awa |
| Maganin Saurin Kawowa |
| Maganin Sanyi |
Sakamakon
Bayan kwana 3 kuna sha tare, za ku ga bambanci a alaƙarku.







Comments 1