Maza da yawa suna farasaduwa kai tsaye ba tare da shirya matar su ba. Wannan kuskure ne babba. Mata suna bukatar a shirya su kafin saduwa. Romance shine mabudin gamsuwa a aure.
Me Yasa Romance Ke Da Muhimmanci?
- Mace tana bukatar lokaci kafin jikinta ya shirya
- Yana kara sha’awar mace
- Yana sa saduwa ta yi dadi ga bangarorin biyu
- Yana karfafa soyayya tsakanin ma’aurata
Hanyoyi 10 Na Romance Kafin Saduwa
1. Fara Da Kalmomi Masu Dadi
- Gaya mata tana da kyau
- Yaba mata
- Fadi mata yadda kake son ta
2. Tausa Jikinta A Hankali
- Fara daga kafada
- Baya
- Kafafu
- Yi a hankali ba da sauri ba
3. Sumba
- Goshi
- Kunci
- Wuya
- Lebe
4. Runguma
- Rungume ta da karfi
- Ka sa ta ji tana da kariya
5. Kallonta A Ido
- Kalli idanunta
- Kada ka yi sauri
6. Yi Mata Massage
- Yi amfani da mai
- Tausa bayanta da kafadunta
- Kafafuwa
7. Yi Magana A Hankali
- Yi mata magana a kunne
- Murya mai laushi
8. Taba Wuraren Da Ke Da Sha’awa
- Wuya
- Kunnuwa
- Ciki
- Cinya
9. Kashe Waya
- Kada ka kalli waya lokacin romance
- Mai da hankali gare ta kawai
10. Yi Hakuri
- Kada ka yi sauri
- Bari ta shirya sosai kafin saduwa
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Guje Wa
- Shiga saduwa kai tsaye ba tare da romance ba
- Yin sauri
- Yin magana kan matsaloli lokacin romance
- Kallon waya
- Rashin kula da yadda mace ke ji
Lokacin Da Ya Dace
- Da dare bayan kwanciya
- Safe kafin tashi
- Duk lokacin da kuka sami kadaici
Romance ba zai rage maka komaiba. Yana kara dadin aure kuma yana sa matarka ta fi son ka. Mace da aka shirya ta sosai tana ba da gamsuwa fiye da wadda ba a shirya ta ba.






